Jerin tsoffin biranen da ake ci gaba da zama acikisu | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Wannan jerin birane ne na yau tare da tsawon lokacin da aka ci gaba da zama acikinsu a matsayin birane. Amma anyi jayayya akan tsawon shekarun da aka lissafo. Bambance-bambancen ra'ayi na iya haifar da ma'anoni daban-daban na " birni " da kuma "mazaunin ci gaba" kuma ana jayayya da shaidar tarihi sau da yawa. Ana kuma tattauna fa'idodi (da maɓuɓɓuka) ga ingancin kowane da'awar a cikin ginshiƙin "Notes".
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search